BINCIKE NA ALKALUMMAN KASA DA KIWON LAFIYAR ...yawan haihuwar da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwar...

1
BINCIKE NA ALKALUMMAN KASA DA KIWON LAFIYAR JAMA’AR NAJERIYA 2013 2013 NIGERIA DEMOGRAPHIC AND HEALTH SURVEY Haife-Haife A kalla ko wacce mace a Najeriya tana haihuwar ‘ya’ya 6. Kwatankwacin yawan haihuwar da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwar ta, a kasashen Afrika maso yamma ya fara daga 4 a kasar Ghana zuwa 8 a kasar Nijer. Lafiyar Mata da ta shafi ciki da haihuwa A kalla haihuwa 4 a cikin haihuwa10 ke samun taimakon kwararren Jami’in kiwon lafiya. Tsarin Iyali Adadin matan aure 15% ne masu yin amfani da ko wanne irin hanyar tsarin iyali.Yawan adadin amfani da hanyar tsarin iyali na zamani ya banbanta daga 3% a shiyyar Arewa maso Gabas zuwa 38% a shiyyar Kudu maso Yamma. Matsayin Allurar Riga-kafi Matsayin allurar riga-kafi ya karu a Najeriya. Ko wanne daya daga cikin yara 4, ‘yan watanni 12-23 sun karbi cikakken kariya ta hanyar allurar riga- kafi. © 2010 Bonnie Gillespie, Courtesy of Photoshare Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwarta, a kasashen Afrika maso yamma Yawan haihuwar kowacce mace na tsawon shekaru 3 kafin wannan kididdigar. Ghana 2008 DHS 5.0 4.0 5.0 4.9 Benin 2011-12 DHS Cote d’Ivoire 2011-12 DHS Senegal 2010-11 DHS Sierra Leone 2008 DHS Liberia 2007 DHS Nigeria 2013 DHS Burkina Faso 2010 DHS Mali 2006 DHS Niger 2012 DHS 5.1 5.2 5.5 6.0 6.6 7.6 Amfani Da Hanyar Tsarin Iyali Na Zamani, Shiyya-Shiyyar Najeriya Nigeria 15% Adadin mata masu aure ‘yan shekara 15-49 masu yin amfani da ko wanne irin hanyar tsarin iyali na zamani a yanzu 10-25% >25% <10% North East 3% North West 4% North Central 16% South West 38% South East 29% South South 28% BCG DPT 3 Polio 3 Yanayin cigaban da aka samu a Allurar riga kafi 48 2003 NDHS 2008 NDHS 2013 NDHS 51 50 21 38 35 29 54 39 Adadin yara ‘yan watanni 12-23 da suka karbi cikakken kariya ta hanyar allurar riga-kafi Measles All None 36 42 41 13 25 23 27 21 29 Mutuwar Kananan Yara Nazarin ya nuna cewa akwai ragowar mutuwar kananan yara daga 2003. Yanayin cigaban da aka samu a raguwar mutuwar kananan yara Adadin yaran da suka mutu cikin haihuwar ‘ya’ya 1,000 da aka haifa da ransu 2008 NDHS Mutuwar Jarirai ‘yan kasa da shekara 1 75 69 128 Mutuwar yara kasa da shekara 5 2013 NDHS 157 201 100 2003 NDHS Mutuwar Jarirai ‘yan kwana 1-28 40 37 48 Karban Haihuwa Adadin haihuwar da suka samu taimakon Jami’in kiwon lafiya 38%* Masu taimaka wa al’umma kan kiwon lafiya 2% Masu taimakon malaman jinya/ masu karbar haihuwa 3% Likita 10% Malamar Jinya/ Mai karban haihuwa 25% Ungozoma 22% ‘Yan uwa/ ko wata 23% Ba kowa 13% Basu sani ba 1% *Kwareren Jami’an kiwon lafiya sun kumshi, Likita, Malamar Jinya, Mai karban haihuwa, da masu taimakon malaman jinya da masu karbar haihuwa. © 2010 Bonnie Gillespie, Courtesy of Photoshare

Transcript of BINCIKE NA ALKALUMMAN KASA DA KIWON LAFIYAR ...yawan haihuwar da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwar...

  • BINCIKE NA ALKALUMMAN KASA DA KIWON LAFIYAR JAMA’AR NAJERIYA 20132013 NIGERIA DEMOGRAPHIC AND HEALTH SURVEY

    Haife-Haife

    A kalla ko wacce mace a Najeriya tana haihuwar ‘ya’ya 6. Kwatankwacin yawan haihuwar da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwar ta, a kasashen Afrika maso yamma ya fara daga 4 a kasar Ghana zuwa 8 a kasar Nijer.

    Lafiyar Mata da ta shafi ciki da haihuwa

    A kalla haihuwa 4 a cikin haihuwa10 ke samun taimakon kwararren Jami’in

    kiwon lafiya.

    Tsarin Iyali

    Adadin matan aure 15% ne masu yin amfani da ko wanne irin hanyar

    tsarin iyali. Yawan adadin amfani da hanyar tsarin iyali na zamani ya banbanta daga 3% a shiyyar Arewa

    maso Gabas zuwa 38% a shiyyar Kudu maso Yamma.

    Matsayin Allurar Riga-kafi

    Matsayin allurar riga-kafi ya karu a Najeriya. Ko wanne daya daga cikin yara 4, ‘yan watanni 12-23 sun karbi cikakken kariya ta hanyar allurar riga-kafi.

    © 2010 Bonnie Gillespie, Courtesy of Photoshare

    Kwatankwacin yawan haihuwa da mace ke iya yi a duk tsawon rayuwarta, a kasashen Afrika maso yamma

    Yawan haihuwar kowacce mace na tsawon shekaru 3 kafin wannan kididdigar.

    Ghana2008 DHS

    5.04.0

    5.04.9

    Benin2011-12

    DHS

    Cote d’Ivoire2011-12

    DHS

    Senegal2010-11

    DHS

    Sierra Leone2008DHS

    Liberia2007DHS

    Nigeria2013DHS

    Burkina Faso2010DHS

    Mali2006DHS

    Niger2012DHS

    5.1 5.2 5.56.0 6.6

    7.6

    Amfani Da Hanyar Tsarin Iyali Na Zamani, Shiyya-Shiyyar Najeriya

    Nigeria15%

    Adadin mata masu aure ‘yan shekara 15-49 masu yin amfani da ko wanne irin hanyar tsarin iyali na

    zamani a yanzu 10-25% >25%